El-Zakzaky: Kalli Bidiyon Lokacin da aka yi Munsayar harin Wuta da 'Yan Shi'a a Kaduna | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Siyasa

El-Zakzaky: Kalli Bidiyon Lokacin da aka yi Munsayar harin Wuta da ‘Yan Shi’a a Kaduna

Published

Bisa Umarnin da IGP Mohammed Adamu ya bayar da cewa a kama dukan shugabanan kungiyar Ci Gaba da Harkan Musulunci ta Najeriya (IMN) da aka fi sani da lakabi ‘Yan Shi’a, Kungiyar basu daina da ayukan su ba.

Ka tuna an gargadin kungiyar da zancen hidimar Ashura da suka shirya da yi a yau Talata,10 ga Satumba 2019, amma membobin kungiyar a Jihar Kaduna sun kauracewa wa gargadin da aka bayar, sun kuma fita zanga-zangar su a yayin da Jami’an tsaro suka tsare su har ga harbin bindiga.

Kalli Bidiyon a Kasa;

 
Kuna iya raba Naija News ta hanyar amfani da maɓallin raba mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa newsroom@naijanews.com.