Connect with us

Labaran Najeriya

Manyan Labarai daga Jaridun Najeriya ta ranar Alhamis, 12 ga Watan Satunba, Shekara ta 2019

Published

on

at

Advertisement

Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 12 ga Watan Satunba, 2019

1. Kotun Shugaban Kasa ta Ba da Hukuncin Karshe a kan karar PDP da Atiku

Kotun sauraron karar shugaban kasa (PEPT) a ranar Laraba da ta gabata ta yi watsi da karar da Jam’iyyar PDP ta yi da dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar.

Advertisement
Advertisement

Naija News ta ruwaito cewa PDP da Atiku suna kalubalantar ayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar ranar 23 ga Fabrairu, 2019 da ta gabata a kasar.

Advertisement
2. Shugaba Muhammadu Buhari ya Ba da sabon Umarni ga Ga Ngige kan Mafi karancin albashi

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana damuwarsa game da batun sasantawa kan batun mafi karancin albashin ma’aikata na kasar.

Advertisement
Advertisement

Naija News ta tuno da cewa Gwamnatin Tarayyar Najeriya sa sanya hannu da amince da sabon mafi karancin albashi na N30,000 a jagorancin Shugaban kasa, a watan Afrilu 2019. Kimanin watanni shida ke nan dai, amma har yanzu ba a aiwatar da sabon albashin ba.

Advertisement
3. Zartar da hukuncin Kotun Daukaka Karar Shugaban Kasa, Nasara ne Ga Yan Najeriya – inji Buhari

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce hukuncin da kotun daukaka karar shugaban kasa ta gabatar nasara ce ga ‘yan Najeriya da suka dage da tabbatar da zabensa a karo na biyu a karagar mulki.

Advertisement

Naija News ta ruwaito tun da farko cewa Kotun daukaka kara kan zaben Shugaban kasa (PEPT) a ranar Laraba ta yi watsi da karar da Jam’iyyar PDP ta yi da dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya gabatar a kotun.

Advertisement
Advertisement
4. Kotun Shugaban Kasa Ta yi Watsi da Shaidar Musanman ta Jam’iyyar PDP

Kotun daukaka kara ta Shugaban kasa a ranar Laraba, ta yi watsi da bayanin shaidar tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Osita Chidoka.

Advertisement

Wannan ya biyo ne bayan hukuncin da Kotun ta yanke kan bukatar da Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar ta hanyar nasiharsa game da ficewar shaidar da PDP suka gabatar.

Advertisement
5. Shugaba Buhari Ya Shugabanci Taron Farko Na 1 Bayan Nadin Ministoci

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba ya jagoranci taron farko na kwamitin zartarwa na tarayya (FEC) bayan rantsar da ministocin ‘yan makonnai da suka gabata.

Advertisement
Advertisement

Naija News ta fahimci cewa an fara taron ne da misalin karfe 11 na safiyar ranar Laraba a zauren majalisa ta fadar shugaban kasa.

Advertisement
6. Kotun Zartarwar Shugaban Kasa ta amince da Bayyana Atiku a Matsayin Dan Najeriya

Kotun daukaka karar shugaban kasa ta yi watsi da karar da Jam’iyyar All Progressive Congress Party ta yi wa Atiku Abubakar kan zargin cewa shi ba dan Najeriya ba ne.

Advertisement

Wannan ya faru ne a yayin da ake sauraron kararraki kan hukuncin karshe ga zaben shugaban kasa ta watan Fabrairu 2019.

Advertisement
Advertisement
7. ‘Yan Kasar South Afirka na Tsananta Ficewar ‘Yan Najeriya daga kasar

Bisa Rahoton da aka isar ga Naija News, ya nuna cewa masu jagorancin shiga da fitar kasar South Afirka na ƙoƙarin tsananta ƙoƙarin da Babban Hukumar Najeriya a South Afirka ke yi don fitar da ‘yan Najeriya daga ƙasar.

Advertisement

Naija News ta fahimci cewa wannan tsanancin ya biyo ne bayan da jirgin saman mallakar Air Peace ya isa tashar jirgin saman OR Tambo da ke Johannesburg, babban birnin South Afirka a misalin karfe 4 na safiyar ranar Laraba don kwashe ‘yan Najeriya da suka tsira daga harin kasar.

Advertisement
8. Kotun Daukaka Karar shugaban kasa tayi watsi da Zancen cewa INEC ta ba da sakamakon zabe a layin Yanar Gizo

Kotun daukaka kara ta Shugaban Kasa (PEPT) ta ce babu wata hujja da ta bayyana da cewa INEC ta fitar da sakamakon zaben shugaban kasa a kan layin yanar gizo.

Advertisement
Advertisement

A cikin hukuncin da aka gabatar a ranar Laraba, kotun ta ce masu karar – Atiku Abubakar da PDP, sun kasa shawo kan kotun kan cewa INEC ta samar da sakamakon zabe a kan layin yanar gizo.

Advertisement
9. Sakamakon WAEC: Buhari ya cancanci tsayawa takarar Shugaban kasa – inji Kotu

Kotun daukaka kara ta Shugaban kasa ta yanke hukuncin cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mallaki takardar neman cancantar takaran kujerar shugaban kasa a Najeriya.

Advertisement

Kotun ta gabatar da hakan ne a yayin hukuncin da ta yanke ranar Laraba a Abuja lokacin da tayi watsi da yanke hukunci kan karar da Atiku Abubakar da PDP suka yi kan rashin cikakken takardu cancantar takara na Shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019.

Advertisement
Advertisement
Advertisement

Ka samu kari da cikakken Labaran Najeriya a shafin Hausa.NaijaNews.Com

Advertisement