Connect with us

Labaran Najeriya

Fasto Tunde Bakare Ya Bayyana Wanda Zai Karɓi Shugabanci daga Buhari a 2023

Published

on

at

Advertisement

Babban Fasto da Jagoran Ikilisiyar ‘The Latter Rain Assembly’ a jihar Legas, Fasto Tunde Bakare ya baiyana da cewa shi ne zai zama Shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023.

Advertisement
Advertisement

Babban Malami da Faston ya baiyana da cewa zai karbi mulki daga hannun Shugaba Muhammadu Buhari lokacin da wa’adinsa ya kare a shekarar 2023.

Advertisement

A cikin baiyanin sa ya ce; “Shugaba Muhammadu Buhari ne na Goma shabiyar ga Mulki, nine kuwa na Goma sha shidda.”

Advertisement
Advertisement

Bakare ya kwatanta shugaba Muhammadu Buhari da Annabi Musa a cikin Littafi Mai Tsarki, wanda ya jagoranci ‘yan Israila da fita dasu daga kasar Masar zuwa kasar Alkawari, amma shi bai samu Shiga da su ba.

Advertisement

“Nine na goma sha Shidda (16), Buhari kuwa lamba na goma shabiyar (15) ga kujerar shugabancin kasar Najeriya, da zarar wa’adin sa ya kare sani. Ban tabba bayyana maku wannan ba amma a yau in tabbatar maku da hakan,” inji Fasto Bakare a yayin da yake bada jawabi ga mambobin Ikilisiyar sa da ke a birnin Legas.

Advertisement
Advertisement

Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Kungiyar CAN tayi kira ga neman a kama Shugaban Miyetti Allah.
A cikin sanarwar da kungiyar ta fitar, ta yi kira da a kame shugaban kungiyar Miyetti Allah saboda bayanin sa na cewa ba za a sami zaman lafiya a kasar ba idan ba a kafa RUGA ba a duk yankin Najeriya.

Advertisement
Advertisement