Connect with us

Uncategorized

Bidiyo: An Kama Malamin Jami’ar UNILAG da Cin Zarafin ‘Yan Mata don Karin Maki

Published

on

at

Naija News Hausa ta karbi rahoto da tabbacin kame wani malamin babbar Jami’a ta UNILAG da ke a Jihar Legas.

Labarin ya yadu ne bayan da Gidan Jaridar BBC African EYE ta watsar da wata bidiyon da suka dauka yayin binciken jami’u da ke a Najeriya ta shiyar kasar Ghana akan yadda malaman jami’a ke zina da dalibai don taimaka masu da karin maki ga cin nasara a karatunsu.

Kalli Bidiyon a kasa;