Kalli Hotunan Jiragen Kasa da Aka Kira Wa Najeriya a kasar China | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Siyasa

Kalli Hotunan Jiragen Kasa da Aka Kira Wa Najeriya a kasar China

Published

Kasar China ta Kira wa Najeriya sabbin Jiragen Kasa da ya dace da Hanyar Jirgin Saman Najeriya

Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a halin yanzu yana a kasar China don binciken sabbin Jiragen Kasa da Injiniyoyin Fasahar kasar China suka kirkira wa Najeriya don amfani matafiya.

Naija News Hausa ta fahimta da cewa Ministan, Amaechi da ya hade da wasu jami’an ma’aikatar CCRC, ya gwaji daya daga cikin manyan jiragen biyu da aka kirkira a kamfanin CCRC ta harabar gundumar Qisuyan, Changzhou, China.

Kalli Hotuna a Kasa:

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].