Sabuwar Waka: Sirrin Soyayya - daga bakin Ahmed Musa Oxford da Rukky Ilham | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

Sabuwar Waka: Sirrin Soyayya – daga bakin Ahmed Musa Oxford da Rukky Ilham

Published

Kalla ka sha dadin nishadin sabuwar wakar hausa da Ahmad Musa Oxford hade da Rukky Ilham suka fitar ba da jimawa ba.

Naija News Hausa ta gano wannan ne a layin yanar gizon nishadarwa ta Kannywood, watau shafin nishadi ta kungiyar shahararrun masu shirin fim na hausa.

Kalli bidiyon wakar a kasa;

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].