Connect with us

Uncategorized

Kannywood: Aisha Humairah tayi bayani akan zargin da ake mata na Damfara

Published

on

at

advertisement

Jaruma a shirin fim na Hausa, Aisha Humairah ta bayyana gaskiya a fili a cikin wata bidiyo da ta rabar a faifan sada zumunta, inda ta yi bayani dan watsi da zargin da ake mata na Damfara.

Aisha ta fada da cewa ta iya gane da cewa wasu na amfani da sunan ta don damfaran al’umma akan layin yanar gizo.

Jarumar ta samu sanin cewa wasu na amfani da sunanta don yaudara da damfarar mutane a shafin ‘Whatsapp, Twitter da Facebook’, ta kuwa bayyana da cewa bata da halaka da wadannan shirin, ta gargadin masoyanta da al’umma da gujewa wannan.

Kalli bidiyon bayanin Aisha Humairah a kasa don samun cikakken bayani;