Connect with us

Uncategorized

2019: Kalli Jerin Jam’iyu da Sunan ‘Yan Takara a Zaben Jihar Kogi

Published

on

at

Hukumar Zabe Gudanar da Hidimar Zaben Kasa (INEC), za ta jagorancin hidimar zaben Gwamnonin a Jihar Kogi da Bayelsa a ranar Asabar, 16 ga Nuwamba, 2019.

Naija News ta ruwaito da cewa jam’iyyun siyasa ashirin da hudu (24) da ‘yan takarar za su taka rawar na kwarewa a hidimar zaben Gwamnoni na ranar Asabar din nan a Jihar Kogi.

Ka tuna da cewa Gwamnan da ke kan jagoranci, Yahaya Bello na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da Musa Wada na jam’iyyar adawa Peoples Democratic Party (PDP) sune manyan masu hamayya a zaben mai gabatowa.

Kalli Jerin Sunayan Dukan ‘Yan Takara da Jam’iyun su a kasa:

A: Abdullahi Muhammed

AAC: Muhammadul-Kabir A.

AD: Medupin Ephraim

ADC: Justina Abanida

ADP: Ndakwo Tanko

ANRP: Orugun Emmanuel

APC: Bello Yahaya

APGA: Ibrahim Sheikh

GDPN: Bello Dele

GPN: Victor Akubo

HDP: Abdulmalik Adama

JMPP: Alfa Oboy

MAJA: Jimoh Yusuf

NCP: Muhammed Dangana

PDP: Musa Wada

PPN: Ukwumonu Idachaba

PPP: Moses Drisu

PRP: Ayodele Ajibola

SDP: Natasha Akpoti

UDP: Abdulrazaq Emeje

UPC: Abuh Omogami

YDP: Shuibu Seidi

YYP: Aisha Audu

ZLP: Suleiman Mikhail