Connect with us

Uncategorized

APC/PDP: An Sace Akwatin Zabe a Jihar Kogi da Harbe Harben Bindiga (Kalli Bidiyo)

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Rahoton da ke isa Naija News Hausa a wannan lokacin ya bayyana da cewa wasu da ake zargi da ‘yan hari da makami na siyasa, a yau Asabar sun afkawa daya daga cikin rumfunan zaben a jihar Kogi.

An bayar a sanarwan da cewa lamarin ya faru ne a Ward 002, cikin Iluofa.

A cikin bidiyon da aka samar a kasa, kaga mutanen yankin an suna tserewa rayukan su a yayin da mahara da makamin ke tserewa akwatunan zabe da harbe-harben bindiga.

Kalli Bidiyon a Kasa;