Shugaba Muhammadu Buhari na Ganawar Siri da Shugabannin Majalisar Jihohi | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Siyasa

Shugaba Muhammadu Buhari na Ganawar Siri da Shugabannin Majalisar Jihohi

Published

Muhammadu Buhari, shugaban kasar Najeriya a yau Alhamis, 21 ga watan Nuwamba na wata ganawar sirri da Shugabannin majalisun jihohin kasa.

Naija News Hausa ta fahimta da cewa anyi kirar gagawa ne ga shugaban majlisar a wata taron da ciyaman na taron, kakakin majalissar dokokin jihar Legas, Mudashiru Obassa ya jagoranta zuwa wajen shugaba Buhari.

Wannan Kanfanin dilancin labarai ta kuma gane da cewa ba a bayar da dama ga ‘yan jarida ba don shiga taron wadda aka yi a cikin Aso Rock Villa.

Bayani zasu biyo daga baya…

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].