Connect with us

Uncategorized

Kalli Yadda A Cikin Mintoci ake Canza Sufar Jiki Daga Baki Zuwa Fari da Sinadirai

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Kwarai da gaske, wannan alamar karshen zamani ne!

Naija News Hausa ta ci karo a yau da wata faifan bidiyo da aka rabar wadda a haka ya riga ya mamaye layin yanar gizo. Bidiyon na dauke ne da wata sabuwar hanyar komar da bakin fata zuwa farin fata a gaggauce.

Wata sinadiri (chemical) ne ake shafawa wanda a fahimtar wannan kamfanin dilancin labarai ana sayar ne da sinadarin a yawar kudi dubu talatin (30,000).

A cikin bidiyon, ka kaga yadda bayan shafa sinadarin da kuma bin wasu matakai, a hankali ana fitar da bakar fata da ke a sama a yayin da sufar jikin duk zai koma fari bayan an twale fatar da ke a sama.

Kalli Bidiyon a kasa;