Connect with us

Uncategorized

2019/2020: Jami’ar Rundunar Sojojoji Ta Najeriya (NDA) Ta Fidda Fom (Kalli Yadda Zaka/Ki Sayi Fom)

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Babban Makarantar Shiga Rundunar Sojoji Ta Najeriya (NDA) ta bude filin daukan sabbin dalibai ga shigar jami’ar na shekara ta 2019/2020 a Jihar Kaduna.

Wannan labarin ya fito ne kunshe a cikin wata sanarwa da NDA ta fitar ranar Alhamis.

Sanarwar tana kamar haka; hidimar shiga neman karatu a sashen rundunar na karo 72 zai fara ne daga ranar Alhamis, 5 ga Disamba, 2019 kuma zai kasance a bude har zuwa ranar 20 ga Maris 2020 lokacin da rajistar kan layi za ta rufe.

Ka danna wannan Layin don samun karin bayani a yadda zaka/ki iya cika fom din.

KARANTA WANNAN KUMA; Hukumar EFCC Ta Dafe Wani Tsohon Kansila A Karamar Hukumar Jihar Kwara.