Kannywood: Karanta Burin Shahararra Rahma Sadau A Fagen Fim | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

Kannywood: Karanta Burin Shahararra Rahma Sadau A Fagen Fim

Published

Naija News Hausa ta ruwaito a baya da tarihin kwararra, kyakyawa da kuma daya daga cikin jarumai mata a fagen hadin fina-finan Hausa, Rahama Sadau.

Jarumar, wacce aka haifa da kuma girma da iyayenta a Jihar Kaduna tun daga haifuwa ta wallafa da burin da ta ke dashi kan shiri da hadin fim a kannywoood.

A cikin wata sako da aka wallafa a shafin nishadarwa ta Twitter, jarumar ta ce “Bani da burin da ya wuce na ga na shirya fim wanda zai taba rayuwar al’umma.” inji Rahma. 

 

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].