Connect with us

Labaran Nishadi

Ahaa! Kalli Sabuwar Fim Da Aka Fitar A NorthFlix – Kannywood

Published

on

Jama’a ga taku, an sanar da fitar da sabuwar fim mai take ‘TUNTUBE’.

Wannan sanarwan ya fito ne daga sashen sadarwa ta yanar gizo wacce Kannywood ke amfani da ita @KannywoodEmp, watau kanun sadarwar kungiyar ta Twitter.

 

Fim din an fitar da ita ne a kan Manhajar NorthFlix. Kana iya ajiye manhajar a kan wayar ka idan dama baka da shi, ke nemo shi daga shafin manhajoji ta ‘Google Playstore’, idan kai isa nan sai ka nemi ‘Northflix’ ka kuwa dangwala shi da ajiye shi a wayar ka ko kuma wayar ki. A nan ne zaku iya samu kallon sabin Fina-Finai daga Kannywood a koyaushe.

Ga sanarwan a kasa kamar yadda aka bayar a Twitter;