Connect with us

Labaran Nishadi

Kalli Hotunan Liyafar Karin Shekara Guda Na Indimi Mijin Zahra, Diyar Shugaba Buhari

Published

on

Naija News Hausa ta ci karo da Hotunan bikin ranar haihuwar mijin Zahra Buhari, Ahmed Indimi, a liyafar da suka yi a kasar Mauritius.

Ahmed Indimi, mijin ‘yar Shugaba Buhari, Zahra Buhari, ya cika karin shekara daya ga haifuwa ne a ranar Laraba, 11 ga Disamba, 2019, kuma ya yanke shawarar yin liyafa ta musamman.

Ahmed, matarsa, danginsa da abokannan arziki sun tashi zuwa Filin shakatawa a Mauritius inda aka gudanar da liyafar don girmama masa da kuma taya shi murna.

Kalli Bidiyon Bikin da Hotuna a Kasa;