Connect with us

Labaran Nishadi

‘Yar Marigayi Fela, Omoyeni Ta Karbi Kyautar Mota Don Cika Shekara 60

Published

on

Daya daga cikin yaran marigayi babban mawaki a Najeriya, Fela Kuti, Omoyeni Anikulapo-Kuti a yau Litini, 24 ga Mayu ta cika ‘yar shekara 60.

Naija News ta ruwaito da cewa ‘Yeni’ kamar yadda aka fi saninta, mai rawa ce, mawaƙa kuma zuriyar gidan Ransome-Kuti ce.

Omoyeni kuma ta kasance daya daga cikin matan da ke sarrafa labarai a wata shiri mai suna ‘Ra’ayinku’ (Your View) wanda ake gabatarwa a TVC.

Kalli hotuna Yeni a kasa da motar da aka bata a kyauta don murnan cikawarta shekaru 60 da haifuwa.

Naija News ta ruwaito da cewa Yeni ta karbi sakuna da yawan kyatuttuka daga masoya da abokanan aiki kamin yau Litini, haka kuwa hakan ya ci gaba har ila yau.