Connect with us

Labarai Hausa

Kalli Hotunan Shugaba Buhari Yayin Bikin Ranar Yara A Fadar Gwamnati

Published

on

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, ya yi bikin ranar yara tare da wasu yara a Fadar Shugaban Kasa ta Aso Rock da ke Abuja.

Ku tuna da cewa an kebe ranar 27 ga watan Mayu na kowace shekara don bikin yara a fadin kasar.

A wannan shekarar, Buhari ya shiga cikin yara kanana da daukar hotuna yayin da ya daga tutar Najeriya a hannun sa.

Naija News ta ruwaito da cewa Shugaban kasar ya kuma yanka ‘kosan bature’ wanda aka fi sani sa ‘cake’ tare da yaran domin tunawa da ranarsu.

Kalli hotuna a kasa: