Connect with us

Labaran Nishadi

Villarreal Ta Ci Kofin Europa 2021 A Kan Man United

Published

on

Manchester United ta rasa kofi da ake begen ta d ci n farko a karkashin Ole Gunnar Solskjaer.

Hakan ya faru bayan da golar United, David De Gea ya zubar da fanaritin sa gangolar Villarreal a daren ranar Laraba a gasar Europa League.

Wasar da ta karshe da gwal 1-1 ta kai Villareal da Manchester United da bugun fenariti.

Naija News ta kula da cewa duk ‘yan wasan da ke waje daga kulob biyu din sun ci bugun fanariti din su duka har a kai kai ga masu tsaron gida.

Abin takaici, mai tsaron gidan Villarreal Geronimo Rulli ya lashe na sa bugun kafin ya ceci bugun De Gea a fanaretin, hakan aka kare da gwal 11-10.

Wannan kakar ta kasance abin takaici ga United wacce ta kare a matsayin ta biyu a gasar Firimiya kuma ta nuna alamun ci gaba karara.