An yi kira ga ‘yan Najeriya da kada su yarda ‘yan ta’adda su raba kasar biyu ta hanyar addini. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya yi...
Akalla mutane shida ne suka mutu da mata biyu da mayakan Boko Haram suka sace a ƙauyen Kwaranglum da ke jihar Borno. Kwaranglum na kusan kilomita...
Wani Malamin Jami’ar wata kwaleji da wasu mutane goma wadanda kwanan nan ‘yan ta’addan Boko Haram suka sace su, sun yi kira ga gwamnatin Shugaba Muhammadu...
Fani-Kayode ya Tona Asirin Masu Tallafawa Boko Haram Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode ya zargi kungiyar ISIS, AL-Qaeda, Saudi Arabiya, Qatar da kasar Turkey...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa ‘Yan kungiyar Islamic State West Africa County (ISWAP) sun kashe a kalla sojojin Najeriya hudu da wani mayaki a...
Rahoto da ke isowa ga Naija News Hausa ya bayyana da cewa rundunar Sojojin Sama ta Najeriya (NAF) sun rushe wata rukunin ‘yan Boko Haram da...
Hukumar hana sha da Fataucin Miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta sanar da kama akalla mutane 21 da ake zargi da samar da magunguna ga ‘yan...
Omoyele Sowore, mai gabatar da zanga-zangar #RevolutionNow da kuma jagoran Kanfanin Dilancin yada Labarai ta Sahara Reporters, ya bayyana cewa ba a ba shi izinin amfani...
‘Yan ta’addar Boko Haram a daren ranar Alhamis da ta gabata, sun kai hari kan ayarin motocin gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, a yayin da yake...
Mahara da bindiga a daren ranar Talata da ta gabata sun kai hari a wasu kauyukan da a yankin karamar hukumar Konduga ta jihar Borno. Bisa...