Kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), wacce kuma aka fi sani da suna Shi’a, ta yi Allah wadai da bayanin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari na cewa...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin shugaba Muhammadu Buhari ta bayyana cewa sakin jagoran Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN) Ibrahim El-Zakzaky, ya dogara ne kawai ga...
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da Shi’a a ranar Laraba sun halarci hidimar coci ta Kirsimeti a wasu sassan arewacin Najeriya....
Iran Ta Tattaunawa Da shugaba Buhari Kan Zancen El-Zakzaky Gwamnatin Iran ta sanar da cewa tana cikin tattaunawa da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya kan batun...
Wata babbar kotun jihar Kaduna ta ba da umarni ga hukumar DSS da ta dauki shugaban IMN, kungiyar ci gaban Musulunci da aka fi sani da...
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da ‘Yan Shi’a sun bayyana shirye-shiryen fara taron shekara da shekara da suka saba yi ta...
Bisa Umarnin da IGP Mohammed Adamu ya bayar da cewa a kama dukan shugabanan kungiyar Ci Gaba da Harkan Musulunci ta Najeriya (IMN) da aka fi...
Babban Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya (IGP), Mohammed Adamu, a karshen makon da ta gabata, ya ba da umarnin ga dukan rukunin ‘yan sanda a duk...
Rukunin Hukumar Tsaron Kasa ta Jiha da aka fi sani da (DSS), a yau Jumma’a sun fyauce jagoran Kungiyar Ci gaban Harkokin Musulunci ta Najeriya (IMN)...
Gwamnatin Kasar Indiya ta Gargadi El-Zakzaky don karaucewa ga ku binciken Jikin sa Naija News Hausa ta karbi rahoto mai tabbaci a wata sako da aka...