Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda wata gidan sama mai jeri Uku ya rushe da mutane 12 da raunuka a Jihar Legas. Bisa rahoton da...
Wata babban Gida ta rushe a Jihar Legas Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa ‘yan sa’o’i da suka wuce a cikin Manyan Labaran Jaridun...
Gwamnan Jihar Legas, Gwamna Akinwunmi Ambode, a yau Alhamis, yayi bayani game da gidan saman da ya rushe a birnin Legas. Mun sanara a Naija News...
A yau Laraba, 13 ga watan Maris, 2019, Wata Gidan Sama a Jihar Legas ta rushe saman ‘yan makaranta har an rasa rayuka da yawa. Gidan...
Rahoto da ke isowa ga Naija News Hausa ya bayyana da cewa rundunar Sojojin Sama ta Najeriya (NAF) sun rushe wata rukunin ‘yan Boko Haram da...
Rundunar Sojan Sama ta Najeriya, a karkashin rukunin yaki ta soja da aka fi sani da Operation LAFIYA DOLE, ta kaddamar da sabon rukunin mai taken...
Naija News Hausa a safiyar ranar Jumma’a, yau ta karbi rahoton wani malamin cocin da aka bayyana a matsayin Fasto Aimola John, yadda ya fantsama ya...
Naija News Hausa ta ci karo da Hotunan mummunan lalacewar Kwalejin Ilimin ta Mata na Gwamnati da ke a Agaie a jihar Neja. Hotunan da a...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda Gobara ta kame ofishin Sakataren dindindin na gidan gwamnatin jihar Neja, sakamakon hadewar wayar wutar lantarki. Rahoto ya bayar...
Don cika ga alkawarin kulawa da bada Tallafi ga yankunan da ke fuskantar rashin tsaro, da ta’addanci, Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake gyara da tsarafa Mabultsatsan...