Gobarar Wuta ya kone shaguna da akalla kayar Miliyan Hamsin (N50m) a Gombe

Naija News Hausa ta karbi rahotanni da cewa a farkon sa’a ta ranar jiya Laraba, 19 ga watan Yuni 2019, gobarar ya kone shaguna 25 a Babban kasuwar Gombe. Bisa bayanin wadanda suka gana da alamarin, sun bayar da cewa gobarar ta dauki tsawon sa’o’i hudu, a yayin wutan ya fara ci ne tun daga […]

Gobarar Wuta ya kame shaguna 200 a wata Kasuwa a Jihar Benue

Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa akalla shaguna 200 suka kone kurmus a wata gobarar wuta da ya auku a babban kasuwar Makurdi Modern Market, a ranar Talata, 18 ga watan Yuni da ta wuce a Jihar Benue. Bisa bayanin wani masana’anci a cikin kasuwar mai suna James Ekeson, ya bayyana ga manema […]

Gobarar Wuta ya kame shaguna Shidda a Kasuwar ‘Yan Rodi a Jihar Kano

Shaguna Shidda sun kame da gobarar wuta a Jihar Kano ranar Lahadi da ta gabata Wasu sabbin shaguna shidda a ranar Lahadi da ta wuce a shiyar kasuwar Kofar Ruwa (Kasuwar ‘Yan Rodi) da ke a Jihar Kano, ya kame da gobarar wuta. Kakakin yada yawun hukumar yaki da gobarar wuta na Jihar Kano, Malam […]

Allah Sarki! Wasu Mutane bakwai sun kuri Mutuwa a wata Gobarar Wutan Motar Tanki

Kimanin mutane bakwai suka kuri bakoncin mutuwa a wata gobarar wuta da ya auku a sakamakon fashewar Motar Tanki da ke dauke da Gas. Naija News Hausa ta karbi rahoton wata Motar Tanki da ke dauke da Gas da ya Fashe da Wuta ranar Litini da ta gabata. An bayyana da cewa abin ya faru […]

Gobarar wuta ya Kone wajaje biyu a Makarantar Jami’ar Aliero ta Jihar Kebbi

Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa Gobarar wuta ya kone wajen kwanan Maza ga ‘yan Makarantan Jami’a ta ‘Kebbi State University of Science and Technology, Aliero’, bisa wutan ya kame gefe guda na ajin karban karatu na Jami’ar. Bisa ganewa bayan bincike, an bayyana da cewa gobarar wutan ya auku ne sakamakon tabuwar hadewar […]

Gobarar wuta ya ratsa Shaguna Shidda a Birnin Kebbi

Naija News Hausa ta gane da wata gobarar wuta da ya kone Shaguna Shidda (6) a Birnin Kebbi ranar Jumma’a da ta gabata. Bisa bincike da ganewar manema labarai, an bayyana da cewa shagunan da suka kone a daren ranar Jumma’a da ta wuce na cike ne da Magunan Feshi da kayakin Noma a cikin […]

Gobarar wuta ya kame Shaguna Takwas a Jihar Katsina

A yau Jumma’a, 5 ga watan Afrilu, Hukumar Yaki da Gobarar Wuta ta Jihar Kano sun gabatar da cewa gobarar wuta ya kone shaguna takwas a safiyar ranar Jumma’a ta yau a shiyar Randabawul ta Muletara da ke Karamar Hukumar Ungogo ta Jihar. Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Gobarar wuta ya […]