Mahara da bindiga a daren ranar Talata da ta gabata sun kai hari a wasu kauyukan da a yankin karamar hukumar Konduga ta jihar Borno. Bisa...
Rundunar Sojojin Najeriya sun gabatar da yin nasara da karban yanci ga Mata 42, Maza 51 da ‘yan yara kanana biyu daga kangin ‘yan ta’addan Boko...
Boko Haram sun kai sabuwar hari a Jihar Borno da dauke rayukan mutane kimanin 10 Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa ‘yan ta’addan Boko Haram...
Kimanin Sojojin Najeriya biyar suka rasa rayukan su a wata sabuwar ganawar wuta da ‘yan Boko Haram a Jihar Borno. Naija News Hausa ta karbi rahoto...
Gwamnatin Jihar Borno ta gabatar da Hutu a yau Alhamis, 25 ga Watan Afrilu ga ma’aikata da ‘yan makaranta don fita marabtan shugaba Muhammadu Buhari ga...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa wasu ‘yan matan Boko Haram biyu sun fashe da Bam a yayin da suke kokarin isa wata shiyya...
Ga Sakamakon yadda shugaba Buhari ya lashe zaben garin Chibok ta Jihar Borno APC: 11,745 PDP: 10,231 Karamar hukumar Kala Balge APC: 14,545 PDP: 308 Karamar...
Wasu ‘yan kunar bakin wake da ake zargin su da zama mamba ‘yan ta’addan Boko Haram sun kai farmaki a wata Masallaci da ke a shiyar...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya yi wa Al’ummar Jihar Borno Alkawali tsaro. A ranar Laraba, 6 ga Watan Fabrairu da...
Mun sami hirar shigar shugaba Muhammadu Buhari a birnin Maiduguri kamar yadda muka bayar da safen nan cewa Gwamnar Jihar Borno ya bada hutu ga ma’aikata...