Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Katsina ta kama wani mugun shugaban ‘yan fashi da garkuwa, mai shekaru 20 ga haifuwa da suna, Aliyu Sani na Sabuwar-Unguwa...
Mai magana da yawun shugaban kasar Najeriya ya bayyana da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya halarci bikin bude makarantar jami’ar sufuri a...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ceci Mata 10 cikin 15 daga hannun ‘yan fashi, wanda suka sace a...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san da su ba a yammacin ranar Lahadi da ta gabata sun kashe mutane hudu a kauyen Tsayu a karamar...
Rukunin Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Katsina, ta sanar da kame wasu mutane 37 a Katsina da ake zargin zama ‘yan ta’adda, a ranar Talata da ta...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da wata sabuwar hari da ‘yan fashi da makami suka kai a kauyuka hudu hudu a tsakanin karamar hukumar Kankara...
‘Yan Fashi sun kashe mutane bakwai da sace mutane shidda (6) a kauyuka 10 da ke a karamar hukumar Kankara, a Jihar Katsina ranar Asabar da...
Daya daga cikin Jirgin sama da Rundunar Sojojin Sama ke yawo da ita a Jihar Katsina ya rushe a yayin da suke kokarin sauka. An bayyana...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu mahara da makami da ba a gane da su ba sun sace, a ranar Talata 11 ga...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa an sace wasu mutane uku a sabuwar harin mahara da makami a shiyar kauyan Dan-Ali da ke a karamar...