Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa Mai martaba Sarki Sanusi Lamido Sanusi ya ba da sanarwar amince...
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, a ranar Asabar din da ta gabata a yayin wata gabatarwa ya nemi a jefa iyayen yaran da...
Sanusi, Fayemi, El-Rufai sun yi Liyafa a South Afirka a yayin da ake Kashe ‘yan Najeriya a kasar An gano mai martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi...
Sanatan da ke wakilcin Santira ta Jihar Kaduna a gidan Majalisar Dattijai, Sanata Shehu Sani, ya gargadi gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da janye daga zargi...
Mai Martaba Sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II, a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuni da ta gabata, ya bayar da kudi naira Miliyan Biyar (N5m)...
Mai Martaba, Sarki Muhammad Sanusi II, Sarkin Kano ya nada wani dan Chana a matsayin wakilin ‘yan Chana da ke a Jihar. Naija News Hausa ta...
Alhaji Aminu Ado Bayero, Sarkin Bichi a jihar Kano, Arewacin Najeriya, ya kori Shugabannin Gundumomi guda biyar a yankin nasa. Naija News ta samu labarin cewa...
Hidimar Durbar ta Hawan Daushe da aka yi a Jihar Kano ya karshe da Farmaki a yayin da aka kashe mutum guda a ranar Sallar Eid-El...
A yau Talata, 28 ga watan Mayu 2019, Kotun Majistire ta Jihar Kano ta bayar da umarnin a kame wasu mutane uku hade da Mannir Sanusi,...
Naija News Hausa, bisa wata rahoto da aka aika a yau Laraba, 15 ga watan Mayu, an bayyana da cewa Kotun Koli ta Kano ta sanar...