‘Yan Najeriyar Za Su Fuskanci Mawuyacin Yanayi A Karkashin Mulkin Buhari a 2020 – Shehu Sani

Shehu Sani, tsohon Sanata wanda ya wakilci Kaduna ta Tsakiya a jagorancin Sanatoci na 8 na Najeriya, ya ce ‘yan Najeriya za su kara fuskantar wahala a karkashin Shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2020. Naija News ta samu labarin cewa tsohon dan majalisar ya yi wannan tsokaci ne yayin wani shirin rediyo a gidan Rediyon […]

Ba Mu Gama Da Siyasa Ba Tukunna, Muna Nan Dawo Wa A Shekarar 2023 – Shehu Sani

Tsohon Sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani a ranar Laraba ya yi alfahari da cewa bai janye daga siyasa, yana nan dawo nan da shekarar 2023. Shehu ya bayyana hakan ne a gidansa da ke Kaduna lokacin da kungiyar Magabata na Sabon Garin Nassarawa suka ba shi wata […]

Shehu Sani Ya Bayyana zabin sa ga Shugabancin Kasar Najeriya a zabe ta gaba

Tsohon sanata mai wakilcir Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ba da sanarwar sauya shugabancin kasa zuwa yankin Kudancin kasar nan a 2023. Sani ya yi nuni da cewa rashin ba wasu yankuna a kasar damar shugabancin shekara ta 2023 na iya haifar da rikici a siyasan kasar da kuma kawo matsaloli a Najeriya. Naija […]

Arewa Ku Manta da zancen neman Shugabanci a 2023 – inji Shehu Sani

Sanatan da ya wakilci Jihar Kaduna a Majalisar Dattajai na takwas, Sanata Shehu Sani yayi kira da gargadin Arewa da su manta da zancen neman shugabancin kasar Najeriya daga Arewacin kasar a zaben shugaban kasa ta 2023 da ke a gaba. “Ku manta da batun neman wanda zai maye gurbin shugaba Muhammadu Buhari a shugabancin […]

Yau kaine, gobe ba kai ba, Sanata Shehu Sani ya gayawa Ganduje game da zancen Sarkin Kano

Sanatan da ke wakilcin Santira ta Jihar Kaduna a gidan Majalisar Dattijai, Sanata Shehu Sani, ya gargadi gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da janye daga zargi da kalubalantar da yake yi ga sarkin Kano, Muhammad Sanusi II. Sanata Sani a wata sako da ya aika a layin yanar gizon Twitter, ya tunar da gwamnan da […]

Yaron Shehu na Borno, Kashim Ya Nakasa Jami’in Civil Defence da Mota

A wata rahoto da aka bayar ta hannun manema labaran PRNigeria, an bayyana wani abin tashin hankali game da zargin dan Shehu na Borno, Kashim Abubakar- Elkanemi, wanda ya nakasar da wani jami’in Tsaro na Rundunar Civil Defence (NSCDC) yayin tseren mota a cikin Maiduguri, jihar Borno. Naija News ta samu labarin cewa lamarin ya […]

Bai dace Mataimakin Shugaban Kasa ya dauki gurbin shugabanci ba idan shugaba ya Mutu – inji Sheikh Sani Jingir

Idan Shugaban Kasa ya mutu akan mulki, bai kamata mataimakin sa ya ci gaba da mulki ba Wani Malamin Arabi mai suna, Sheikh Sani Yahaya Jingir yayi kira ga Gwamnatin kasar Najeriya da sake diba da gyara dokar kasar, musanman hana duk wani mataimakin shugaban kasa da ci gaba da maye gurbin shugaban idan har […]

Dr. Amina Abubakar Bello Sani Bello ta ba wa Mata 150 tallafin kudi na 10,000 ga kowanansu a Mariga, Jihar Neja

Matan Gwamnan Jihar Neja, Dokta Amina Abubakar Sani Bello ta bawa mata 150 tallafin kudi na dubu goma N10,000 ga kowanen su. Naija News Hausa ta samu sani daga yanar gizon nishadi ta Facebook wanda babban sakataren yada labarai ga ciyaman na yankin Mariga a Jihar Neja, Dauda Alhaji Shehu ya watsar da cewa matan […]

Manyan Labarai daga Jaridun Najeriya ta ranar Talata, 31 ga Watan Disamba, Shekara ta 2019

Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 31 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Tsauta Wa Ministoci Da Mataimakansu da Tafiye-tafiye Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da wasu sabbin umarni da ke takaita adadin lokuta da Ministoci zasu iya tafiya a cikin shekara guda. Ministan yada labarai, al’adu da yawon […]