Hukumar Gudanar da Hidimar Zabe ta Kasa (INEC), a yau Juma’a ta fara rabas da kayakin zabe don zaben Gwamnonin Jihar Bayelsa. Ka tuna da cewa...
A ranar Alhamis din da ta gabata ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa za a ba masu jefa kuri’a damar yanke hukunci a...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), ta gabatar da daga ranar yin zaben Gwamnoni ta Jihar Kogi da Jihar Bayelsa zuwa gaba. Naija News...
Bisa ga zaben Gwamnonin Jihohin kasar Najeriya da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris 2019 da kuma ta ranar 23 ga watan Maris 2019,...
Naija News Hausa ta gano da wat bidiyo inda shugaba Muhammadu Buhari a yau wajen zaben gwamnoni ya kara leken kuri’ar matarsa Aisha, kamar yadda ya...
A misalin karfe 8:00 na safiyar yau 9 ga watan Maris 2019, Shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha sun jefa kuri’ar zaben Gwamnoni da ta Gidan...
Hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta bayyana lokacin da za a fara hidimar zaben gwamnonin Jiha da ‘yan Gidan Majalisar Jiha da za a soma...
Dan takaran shugaban kasar na Jam’iyyar PDP ga tseren zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar yayi wata sabuwar bayani game da zaben gwamnoni da ta gidan majalisar...
Bisa zaben da aka gudanar a kasar Najeriya makonnai da suka gabata a jagorancin Hukumar gudanar da zaben kasar (INEC) a shekarar 2019, Naija News Hausa...
Kamar yadda Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) ta gabatar, Naija News Hausa ta tsarafa sunayan Gwamnoni da suka lashe zaben tseren kujerar Gwamnan Jiha da...