Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), a ranar Litini da ta wuce ta bayar da Takardan komawa kan kujerar wakilanci a Gidan Majalisar Tarayyar...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC ga tseren zaben 2019, shugaba Muhammadu Buhari, a yau Litinin 18 ga Watan Fabrairun, 2019, yayi zaman tattaunawa da...
Shugaban Hukumar kadamar da Zaben Kasan Najeriya (INEC), Mahmoud Yakubu ya fada da cewa hukumar ba zata juyewa amincin da take da shi da don wata tsanani...
‘Yan Jam’iyyar APC da Shugaba Muhammadu Buhari sun karya doka wajen amfanin da kayakin jijohi don aiwatar da aikin neman zaben 2019 Dan takarar shugaban kasa...
Bayan tattaunawa da gwagwarmaya tsakanin Kungiyar Ma’aikata da Gwamnatin tarraya hade da wasu hukumomi da ke kasar, Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya Mista Bismarck Rewane wani...
Shugaba Buhari ya ce sam shi ba za ya gudanar da neman zaben sa ba kamar yadda mutanen baya suka saba Shugaban kasar, Muhammadu Buhari a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 7 ga Watan Janairu, 2019 1. Amina Zakari ta bayyana dangantakar ta da Shugaba Buhari Amina...
Hukumar INEC ta mayar da martani ga jam’iyyar PDP a kan zaɓan Amina Zakari Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) a ranar Alhamis ta gargadi ‘yan...