Bayan kusan mako daya da gudanar da zaben gwamnoni a Jihar Kogi da Bayelsa da aka gudanar a ranar Asabar, 16 ga Nuwamba, tsohon gwamnan jihar...
Hukumar Gudanar da Zaben Kasa (INEC) ta sanya ranar Asabar, 30 ga Nuwamba, don gudanar da zaben lashe kujerar Sanata a Yammacin Kogi. Kamfanin dillancin labarai...
Hukumar da ke gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) ta bayarwa dan takarar gwamna a jam’iyyar All Progressives Congress a jihar Kogi, Yahaya Bello da abokin...
Hukumar gudannar da Hidimar Zaben Kasa (INEC) ta gabatar da takardar shaidar shugabancin Jihar Bayelsa ga, Cif David Lyon. Ku tuna da cewa a zaben gwamnoni...
Sanatan da aka kora kwanan nan mai wakiltar mazabar Kogi West Senatorial, Dino Melaye, a yau ya ziyarci hedikwatar Hukumar Zabe ta kasa (INEC) don neman...
Hukumar gudanar da hidimar Zaben Kasa (INEC) a ranar Litinin, ta bayyana sakamakon karshe da kuma wanda ya yi nasara a zaben gwamna na Kogi na...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasa, INEC ta gabatar da sakamakon zaben Bayelsa na karshe daga dukkan kananan hukumomin (LGAs) inda aka gudanar da zaben gwamnonin....
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamna ta ranar 16 ga Nuwamba a jihar Kogi, Engr. Musa Wada, ya yi watsi...
INEC ta ayyana David Lyon na dan takarar APC a zaben Bayelsa Hukumar da ke gudanar da hidimar zabe ta Kasa (INEC), ta ayyana David Lyon,...
Hukumar INEC ta Dakatar da Kirgan Sakamakon Zaben Jihar Kogi Hukumar Gudanar da Hidimar Zabeb Kasa (INEC) ta Jihar Kogi a ranar Lahadi ta sanar da...