Babban Makarantar Shiga Rundunar Sojoji Ta Najeriya (NDA) ta bude filin daukan sabbin dalibai ga shigar jami’ar na shekara ta 2019/2020 a Jihar Kaduna. Wannan labarin...
Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana cewa wani jami’in ‘yan sanda ya harbe wani mai mota a wuyansa har...
Naija News Hausa ta ruwaito a baya da tarihin kwararra, kyakyawa da kuma daya daga cikin jarumai mata a fagen hadin fina-finan Hausa, Rahama Sadau. Jarumar,...
Sanata da ke wakilcin yankin kudu maso gabas ta Najeriya a karkashin jam’iyyar APC, Sanata Rochas Okorocha ya ce yankin kudu maso gabas zata iya samun...
Wata babbar kotun jihar Kaduna ta ba da umarni ga hukumar DSS da ta dauki shugaban IMN, kungiyar ci gaban Musulunci da aka fi sani da...
Dole Ne Saraki, Yari da Sauran Tsohin Gwamnoni su Mayar Da Fensho da suka Karba a Baya – Kotu ta fada wa AGF Babbar Kotun Tarayya...
Shugaban majalisar dattijai ta Najeriya, Ahmed Lawan ya ce zauren majalisun dokokin kasar ba za su zartar da dokar yada kalaman kiyayya ba. Wannan zancen ya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 5 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari Yayi Binciken Tsarin Lamarin Tsaron Kasa A ranar...
A ranar Laraba da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Sakatarorin tara a cikin Ma’aikatan Farar hula na tarayya. A wata sanarwa wacce...
Wani tsohon kansila a karamar hukumar Ekiti ta jihar Kwara, Samuel Opeyemi Adeojo, ya fada hannun hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati. Hukumar...