Labaran Najeriya6 years ago
APC: Mutane Uku suka mutu a harin da aka yi wa dan takaran Gwamnan, Sani Danladi a Jihar Taraba
Duk da irin kokarin da Jami’an tsaron kasa da gwamnatin tarayya ke yi akan ta’addanci da tashin hankali a kasar Najeriya, harwayau ba a daina haka...