Tulin jama’ar Jihar Abia sun marabci shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a yayin da ya ziyarci jihar a ranar jiya, Talata 29 ga Watan Janairu 2019....