Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama wani mutum dan shekaru 40 da haihuwa da ake kira Musbahu, bisa zargin kashe dansa mai...
Rahoto da ke isa ga Naija News Hausa ya bayyana da cewa an gano wani yaro dan shekaru 11 da aka sace a jihar Kano a...
A ranar Litini da ta gabata, Jami’an tsaron ‘yan sandan Najeriya sun kame wani mai suna Bashir Yahaya, mazaunin Kabuga quarters, da laifin caka wa wata...
Wata hadarin Jirgin Ruwa ta dauke rayukar mutane 3 a shiyar kauyan Tudun Wada, wata karamar hukuma a Jihar Kano. Naija News ta fahimta da cewa...
Hukumar ‘yan sandan Jihar Kano sun sanar da kame wata Macce da ta dauki matakin sa guba cikin abincin mijin ta. Matar da ke da tsawon...
Hukumar ‘yan sandan Jihar Kano ta gabatar da mutuwar wasu mutane biyu da Jirgin Kasa ta take a yau. Naija News Hausa ta gane da hakan...
Gardaman wasan kwallon kafa ya yi sanadiyar mutuwar wani a Jihar Kano Wasan kwallon kafa da aka yi ranar Asabar da ta gabata tsakanin Real Madrid...