Hukumar DSS, a ranar Asabar da ta gabata, sun kame kakakin yada yawun Jam’iyyar PDP ga lamarin zaben Jiha, Ben Bako. Hukumar sun kame Bako ne...
Mun samu rahoto a Naija News Hausa da cewa Rev. John Hayab, Kakakin yada yawun Kiristoci Najeriya ta Jihohin Arewacin kasar guda 19 ya ki matsayin...