Uncategorized5 years ago
Sabon Salo: Gwamna Nasir El-Rufai Ya Sanya Yaron sa a Makarantar Firamaren gwamnati
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir-El-Rufai ya jefa dan nasa, Abubakar Al-Siddique El-Rufai a makarantar firamare ta gwamnati a jihar. Bisa rahoton da Naija News ta tattara, Gwamnan...