Abin takaici, ana ma Shugaba Muhammadu Buhari tsuwa a yayin da yake bada kasafin kudi na shekara ta 2019. Naija News ta ruwaito Jam’iyyar PDP sun shawarci...
Jam’iyyar PDP ta yi ikirarin cewa akwai wani sabon shirin tsige Sanata Bukola Saraki Yan Jam’iyyar APC sun haka wata shiri don amfani da ‘yan sanda...
Yan Sanda su karbi kimanin kudi dubu dari da hamsin daga yankin Nasarawa don magance matsalar makiyaya a yankin Wasu mazauna Jihar Nasarawa sun shaidawa Amnesty...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 19 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Ma’aikatan Majalisar Dinkin Duniya sun yi alkawarin ba da dama...
Shahararren dan siyasar Najeriya mai suna Bukola Saraki na bikin tunawa da ranar haifuwar sa a yau. Shugaban Sanatocin Najeriya, Bukola Saraki wanda aka haifa a ...
An Harbe Tsohon Babban Jami’in Tsaro, Alex Badeh Abin kaito, Sojojin sama ta Najeriya sun sanar da mutuwar tsohon babban hafsan hafsoshin tsaron kasar, mai suna, Air...
Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP yace zai Sanya Matasa har kasa da Shekara 30 a mulki idan a zabe shi Atiku Abubakar, ya yi...
Jam’iyyar PDP a Jihar Benue sun bayyana bacin ran su game da matakin da gwamnatin tarayya ta ki ta yi a kan zargin da ake yi...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Atalata, 18 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Buhari na rokon yan Najeriya, cewa ku kara mani...
Jam’iyyar PDP sun ce wa Shugaba Muhammadu Buhari ya koma gidansa a Daura Jam’iyyar PDP sun shawarci Buhari ya koma gidan sa a Daura yaje ya...