Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 20 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Aika da Kasafin Zartarwa guda shida ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 19 ga Watan Nuwamba, 2019 1. INEC ta ayyana wanda ya lashe zaben gwamnan Kogi Hukumar...
Hukumar gudanar da hidimar Zaben Kasa (INEC) a ranar Litinin, ta bayyana sakamakon karshe da kuma wanda ya yi nasara a zaben gwamna na Kogi na...
Hukumar Zaben Kasa (INEC) ta Gaza Tabbatar da Mai Nasara ga Zaben Sanata a Jihar Kogi Naija News Hausa ta ruwaito da zaben tseren neman kujerar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 18 ga Watan Nuwamba, 2019 1. INEC ta Dakatar Da Sanar da Sakamakon Zaben Gwamnonin Kogi...
A yayin da ‘yan Asalin Kogi da ‘yan Najeriya ke duba da cike da tsammani, kwamishinan hukumar zaben jihar Kogi, Farfesa James Apam a halin yanzu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Asabar, 16 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Komo Najeriya Bayan Ziyarar Kai Tsaye Zuwa...
A Yayin da Hidimar zaben Gwamnoni a Jihar Kogi ke gudana, Gwamna Yahaya Bello ya isa Runfar Zabensa don jefa nasa kuri’ar. Naija News Hausa ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar juma’a da yamma ya dawo kasar Najeriya bayan wata ziyarar sirri da ya kai a kasar Burtaniya. Kamfanin dillancin labarai...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zabe ta Kasa (INEC), a yau Juma’a ta fara rabas da kayakin zabe don zaben Gwamnonin Jihar Bayelsa. Ka tuna da cewa...