Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta aika wa mijinta da sakon taya shi murnar cikar sa shekaru 77 da haihuwa. A yau Talata, 17 ga watan...
Uwargidan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta bude baki kan dalilin da yasa ta kasa yin shiru ga yin magana game da abubuwa marasa kyau...
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta aika da sakon kalubalanta da zargi ga Mamman Daura, dan uwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, da cewa yana bada...
A’isha (Jnr), daya daga cikin ‘ya’yan Shugaban kasa Muhammadu Buhari da uwargidansa, Aisha Buhari ta kamala karatun digiri a jami’a da ke a Burtaniya (UK). Uwargidan...
Uwargidan Muhammadu Buhari, shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari a ranar Talata, 2 ga watan Disamba a shekara ta 2019 ta gabatar da murnanta da cikarsu shekaru...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 21 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Bar Najeriya Zuwa kasar Rasha Shugaban kasa...
Naija News Hausa ta fahimta bisa rahoton Mai magana da yawun ofishin, Suleiman Haruna, da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin mataimakan musanman shidda...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 17 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari ya takaita tafiye-tafiyen Ministoci zuwa Kasashen Waje A...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 14 ga Watan Oktoba, 2019 1. Aisha Buhari ta dawo Najeriya Naija News na bada tabbacin...
Naija News Hausa tun ranar Alhamis da ta gabata ta ci karo da jita-jitan cewa shugaba Muhammadu Buhari na batun karin aure. Ka tuna da cewa...