Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC ga tseren zaben 2019, shugaba Muhammadu Buhari, a yau Litinin 18 ga Watan Fabrairun, 2019, yayi zaman tattaunawa da...
Gwagwarmaya akan zaben 2019 Bayan daga ranar zaben shugaban kasa da hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta yi da tsakar daren jumma’a misalin karfe 2:00...
Shugaban Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC), Mahmood Yakubu ya bayyana da cewa ba zai bawa kowa gurbin sa ba, na matsayin mai sanar da sakamakon...
‘Yan Jam’iyyar PDP sun yi kira da cewa ba su yarda da Amina Zakari ba a zaman Kwamishanan kulawa da kirgan zabe ta 2019. “Kamar yadda...
Hukumar INEC ta mayar da martani ga jam’iyyar PDP a kan zaɓan Amina Zakari Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) a ranar Alhamis ta gargadi ‘yan...