Labaran Najeriya5 years ago
Sowore: Kungiyar Amnesty International ta zargi Shugaba Buhari da tsoratar da ‘Yan Najeriya
Kungiyar Amnesty International a wata sanarwa ta zargi gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari da yin amfani da jami’an tsaro da kuma bangaren shari’a don tsananta wa ‘yan...