Labaran Najeriya5 years ago
Buhari: Matasan Arewa Sun Nemi Osinbajo da Ya Yaki Shugabancin Kasar Ko kuma ya yi Murabus da Matsayinsa
Kungiyar Arewa Youth Consultative Forum ta tuhumi Mataimakin Shugaban kasa, Yemi Osinbajo, da mayar da harin tsanancin da fadar shugaban kasar ke yi masa. Babban Shugaban...