Bayan kusan mako daya da gudanar da zaben gwamnoni a Jihar Kogi da Bayelsa da aka gudanar a ranar Asabar, 16 ga Nuwamba, tsohon gwamnan jihar...
Kotun Koli ta Tarayya da ke a garin Minna, babban birnin Jihar Neja, ta gabatar da bukatan kame tsohon Gwamnan Jihar, Babangida Aliyu (Talban) da kuma...
Atiku zai kayar da Buhari Babangida Aliyu tsohon gwamnan Jihar Neja, ya tabbatar cewa dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, zai kayar da Shugaba...