Labaran Najeriya5 years ago
Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Tsoho A Matsayin Babban Alkali
Majalisar dattijan Najeriya ta tabbatar da nadin Mai shari’a John Tsoho a matsayin Babban Alkalin Kotun Tarayya ta hannun Shugaba Muhammadu Buhari. Tabbatarwar ta biyo ne...