Labaran Najeriya5 years ago
Gwamnatin Tarayyar Zata Dauki Bashin Miliyan 500m (Euros) Don Kirar Ayyuka Da Masana’antu
Majalisar zartarwa ta tarayya (FEC) ta amince da tsare-tsaren gwamnatin tarayyar Najeriya na karbo bashin Euro miliyan 500. Wannan shirin ya bayyana ne daga bakin Ministan...