Uncategorized6 years ago
Wani ya caka wa Malaman Asibiti wuka don ta hana shi Kwanci da Ita a Jihar Kano
A ranar Litini da ta gabata, Jami’an tsaron ‘yan sandan Najeriya sun kame wani mai suna Bashir Yahaya, mazaunin Kabuga quarters, da laifin caka wa wata...