Farmaki ya tashi tsakanin mazaunin Jihar Kogi biyu, watau yaren Egbira da Bassa-Kwomu. Mataimakin shugaban Jami’an ‘Yan Sanda da ke a yankin, Mista Williams Aya ne...