Labaran Najeriya5 years ago
DSS: Karanta Bayanin Sarkin Musulmi Kan Kin Sakin Sowore Da Gwamnatin Buhari Ke Yi
Mai Martaba Sultan Na Sakkwato, kuma Shugaban Majalisar koli kan harkokin Musulunci a Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya gargadi shugabanni kan duk wani yunkurin rashin biyayya...