Gwamnatin Jihar Zamfara ta dakatar da Sarkin Maru, Alhaji Abubakar CIKA Ibrahim da wakilin kauyan Kanoma, Alhaji Ahmed Lawal da zargin hada hannun da ‘yan ta’adda...
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya sanar da cewa jihar zata fara tsarafa manja a Zamfara. Naija News Hausa ta gane rahoton ne bisa bayanin da...
Alhaji Atiku Abubakar, dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP ya gabatar da cewa zai magance halin ta’addanci a kasar, musanman a Jihar Zamfara. Muna da...