Kwamishanan Yada Labarai da kuma Ciyaman na Kwamitin Jam’iyyar PDP a Jihar Sokoto, Barista Bello Muhammad Goronyo ya janye daga Jam’iyyar PDP, ya komawa Jam’iyyar APC....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari ya nemi haƙuri da fahimtar jama’a akan...