Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Asabar, 28 ga Watan Disamba, 2019 1. Boko Haram: Shugaba Buhari Ya Roki ‘Yan Najeriya An yi...
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da Shi’a a ranar Laraba sun halarci hidimar coci ta Kirsimeti a wasu sassan arewacin Najeriya....